SABO TANIMU - Likitan Hanji
MP3•בית הפרקים
Manage episode 296423988 series 2946157
תוכן מסופק על ידי Usman Kabara. כל תוכן הפודקאסטים כולל פרקים, גרפיקה ותיאורי פודקאסטים מועלים ומסופקים ישירות על ידי Usman Kabara או שותף פלטפורמת הפודקאסט שלהם. אם אתה מאמין שמישהו משתמש ביצירה שלך המוגנת בזכויות יוצרים ללא רשותך, אתה יכול לעקוב אחר התהליך המתואר כאן https://he.player.fm/legal.
Na ziyarci daya daga cikin kwararrun likitocin a Amurka dan asalin Najeriya da ya kware a fanni hanji da matsarmama da kuma cutar daji. Likita Sabo Tanimu ya bani labarin yadda ya taso a garin Makurdi, har zuwa dawowarsa Amurka da kuma yadda ya kwashe shekaru a Amurka amma hakan bai hana shi kafa gidauniyar taimakon al’ummar da ya fito ba a Najeriya. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/usmankabara/message
…
continue reading
29 פרקים