SARATITIN BABA: Gwanar Aikin Jinya
MP3•בית הפרקים
Manage episode 296423981 series 2946157
תוכן מסופק על ידי Usman Kabara. כל תוכן הפודקאסטים כולל פרקים, גרפיקה ותיאורי פודקאסטים מועלים ומסופקים ישירות על ידי Usman Kabara או שותף פלטפורמת הפודקאסט שלהם. אם אתה מאמין שמישהו משתמש ביצירה שלך המוגנת בזכויות יוצרים ללא רשותך, אתה יכול לעקוב אחר התהליך המתואר כאן https://he.player.fm/legal.
Saratu Garba Abdullahi wacce aka fi sani da Saratitin Baba, ‘yar jihar Jigawa ce da ke Najeriya, amma yanzu haka a lokacin wannan hirar, tana karatun digirin-digirgir a wata jami’a da ke Amurka bayan ta gama digirin farko da na biyu a kasar Indiya a fannin aikin jinya da ungozoma da lafiyar mutanen karkara. Shiga cikin hirar don jin irin gwaggwarmayar rayuwarta a kokarin neman ilimi mai zurfi don cika burin mahaifinta. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/usmankabara/message
…
continue reading
29 פרקים